http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/a/6977319/lbl0lbi73852.html
Da yake sanar da kammala sanar da sakamakon zaben a daidai karfe daya da minti goma sha tara na dare, Shugaban Hukumar Zabe Farfesa Mahmood Yakubu ya nuna takardun da zasu cika da ya kunshi tattara adadin sakamakon zaben da aka kawo daga jihohi kafin sanar da jam'iyar da ta lashe zabe, da za a yi dukan a daren yau. 01:08 Maris 01, 2023 Sakamakon Zaben Jihar Imo APC-66,406 PDP-30,234 LP-360,495 NNPP-1,552 00:48 Maris 01, 2023 Sakamakon Zaben Jihar Kuros...