http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/a/messi-ya-lashe-kyautar-gwarzon-dan-kwallon-duniya-ta-shekarar-2022/6981855.html
FIFA World Cup Qatar 2022 - Group C - Poland v Argentina Kocin Ingila Sarina Wiegman ta samu kyautar gwarzon kocin mata ta bana bayan da ta jagoranci kungiyar Lionesses zuwa ga cin kofin Turai a gida a bara, babban kofin farko na kungiyar. An tbbatar da golan Aston Villa da Argentina Emiliano Martinez a matsayin babban mai tsaron ragar maza. Benfica's Enzo Perez, left, from Argentina, challenges Fenerbahce's goalkeeper Volkan Demirel, right, and Cristian, from Brazil, during their Europa...