http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/z/6150
Fabrairu 19, 2025 Arzikin Aliko Dangote Ya Haura Zuwa Dala Biliyan $23.9 A cewar mujallar Forbes, dukiyar Dangote ta kusan ninka sau biyu, inda ta kai dala biliyan $23.9, wanda ya sanya shi a matsayi na 86 cikin jerin attajiran duniya. Fabrairu 19, 2025 Microsoft Ya Bayyana Aniyar Zuba $1m Domin Bunkasa Kirkirarriyar Basira A Najeriya Babban kamfanin fasahar sadarwar nan na duniya, Microsoft ya bayyana aniyar zzuba jarin dala miliyan guda domin horas da ‘yan Najeriya...