http://www.hausawglwpwzr4svrerazwxt7mqpcw3hfoxp5r7jjrkttqc3qrs5syid.onion/author/binta-s-yero/kmpyi
Maris 13, 2025 Manyan Jami’an Kungiyar EU Da Shugaban Afrika ta Kudu Za Su Yi Wani Babban Taro A ranar Alhamis manyan jami'an kungiyar Tarayyar EU suka tattaru a Afirka ta Kudu don halartar wani taron koli da Shugaban kasar Cyril Ramaphosa, taron da zai maida hankali kan karfafa huldar kasuwanci da diflomasiyya yayin da dukkan kasashen ke jin tasirin manufofin harkokin waje na gwamnatin Trump Maris 13, 2025 NNPLC Ta Yi Kira Ga Masu Zuba Jari A Mai, Iskar Gas Da Su Karkato Najeriya Kamfanin...